Kasar Maroko ta zama tawaga ta farko da ta kai wasan daf da na kusa da na karshe a gasar Kofin Duniya ta FIFA. Yanzu Morocco da Masar ne kawai suka rage daga cikin kungiyoyin Afirka da ke ci gaba da fafatawa a gasar.
Muntaqa Ahiwa is an Editor at Deutsche Welle. He covers a range of themes including regional interest and world news, with a focus on Latin America and North America, as well as topics related to conflict and war, current affairs, geopolitics, and international affairs, alongside issues concerning animals and animal cruelty. His work has been featured in various notable platforms, highlighting his commitment to delivering insightful journalism.












